Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

K. Mag 19:7 Littafi Mai Tsarki (HAU)

'Yan'uwan matalauci ba su bukatarsa, ba abin mamaki ba ne ya rasa abokai. Kome ƙoƙarin da zai yi ba zai sami ko ɗaya ba.

Karanta cikakken babi K. Mag 19

gani K. Mag 19:7 a cikin mahallin