Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

K. Mag 19:6 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Kowa na ƙoƙari ya sami farin jini wurin manyan mutane, kowa na so a ce shi abokin mutumin nan ne, mai yawan alheri.

Karanta cikakken babi K. Mag 19

gani K. Mag 19:6 a cikin mahallin