Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

K. Mag 11:24 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Waɗansu mutane sukan kashe kuɗinsu hannu sake, duk da haka arzikinsu sai ƙaruwa yake yi. Waɗansu kuwa saboda yawan tsumulmularsu sukan talauce.

Karanta cikakken babi K. Mag 11

gani K. Mag 11:24 a cikin mahallin