Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Josh 7:2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Joshuwa kuma ya aiki mutane daga Yariko zuwa Ai wadda take kusa da Betawen gabashin Betel, ya ce musu, “Ku tafi ku leƙi asirin ƙasar.” Sai mutanen suka tafi, suka leƙo asirin Ai.

Karanta cikakken babi Josh 7

gani Josh 7:2 a cikin mahallin