Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Josh 7:1 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma Isra'ilawa suka ci amana, gama Akan, ɗan Karmi, ɗan Zabdi, ɗan Zera na kabilar Yahuza ya ɗiba daga cikin abubuwan da aka haramta, Sai Ubangiji ya husata da Isra'ilawa.

Karanta cikakken babi Josh 7

gani Josh 7:1 a cikin mahallin