Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Josh 6:25 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma Joshuwa ya bar Rahab da rai, da ita da iyalin mahaifinta, da dukan waɗanda suke nata. Rahab ta yi zamanta wurin Isra'ilawa har wa yau domin ta ɓoye manzannin da Joshuwa ya aika don su leƙo asirin Yariko.

Karanta cikakken babi Josh 6

gani Josh 6:25 a cikin mahallin