Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Josh 3:5 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai Joshuwa ya ce wa jama'a, “Ku tsarkake kanku, gama gobe Ubangiji zai aikata abin al'ajabi a tsakiyarku.”

Karanta cikakken babi Josh 3

gani Josh 3:5 a cikin mahallin