Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Josh 3:4 Littafi Mai Tsarki (HAU)

domin ku san hanyar da za ku bi, gama ba ku taɓa bin hanyar ba. Sai dai tsakaninku da shi za ku bar rata misalin nisan kamu dubu biyu, kada ku kusace shi.”

Karanta cikakken babi Josh 3

gani Josh 3:4 a cikin mahallin