Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Josh 23:1 Littafi Mai Tsarki (HAU)

An daɗe bayan da Ubangiji ya hutar da Isra'ilawa daga abokan gābansu waɗanda suke kewaye da su. Joshuwa kuwa ya tsufa, shekarunsa sun yi yawa.

Karanta cikakken babi Josh 23

gani Josh 23:1 a cikin mahallin