Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Josh 21:4 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Kuri'a ta faɗo a kan iyalan Kohatawa. Sai Lawiyawa na zuriyar Haruna firist suka karɓi birane goma sha uku daga kabilar Yahuza, da kabilar Saminu, da kabilar Biliyaminu.

Karanta cikakken babi Josh 21

gani Josh 21:4 a cikin mahallin