Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Josh 19:16-18 Littafi Mai Tsarki (HAU)

16. Waɗannan su ne garuruwa da ƙauyukansu da suke cikin gādon mutanen Zabaluna bisa ga iyalansu.

17. Kuri'a ta huɗu ta faɗo a kan kabilar Issaka bisa ga iyalanta.

18. Garuruwan da suke cikin yankin ƙasar su ne, Yezreyel, da Kesullot, da Shunem,

Karanta cikakken babi Josh 19