Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Josh 15:54-57 Littafi Mai Tsarki (HAU)

54. da Hunta, da Kiriyat-arba, wato Hebron, da Ziyor, birane tara ke nan da ƙauyukansu.

55. Da kuma Mawon, da Karmel, da Zif, da Yutta,

56. da Yezreyel, da Yokdeyam, da Zanowa,

57. da Kayin, da Gebeya, da Timna, birane goma ke nan da ƙauyukansu.

Karanta cikakken babi Josh 15