Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Josh 15:33-36 Littafi Mai Tsarki (HAU)

33. Na filayen kwarin kuwa, su ne Eshtawol, da Zora, da Ashna,

34. da Zanowa, da En-ganim, da Taffuwa, da Enayim,

35. da Yarmut, da Adullam, da Soko, da Azeka,

36. da Shayarim, da Aditayim, da Gedera, da Gederotayim. Birane goma sha huɗu ke nan da ƙauyukansu.

Karanta cikakken babi Josh 15