Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Josh 15:13 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Kamar yadda Ubangiji ya umarci Joshuwa, ya ba Kalibu, ɗan Yefunne, rabonsa a tsakiyar jama'ar Yahuza. Rabon da aka ba shi, shi ne Kiriyat-arba, wato Hebron. Arba shi ne uban Anak.

Karanta cikakken babi Josh 15

gani Josh 15:13 a cikin mahallin