Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Josh 15:11 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Iyakar kuma ta biya wajen kafaɗar tudun, arewa da Ekron, sa'an nan ta karkata zuwa Shikkeron, ta wuce zuwa Dutsen Ba'ala, ta tafi zuwa Yabneyel, sa'an nan ta gangara a teku.

Karanta cikakken babi Josh 15

gani Josh 15:11 a cikin mahallin