Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Josh 12:6 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai Musa, bawan Ubangiji, da Isra'ilawa suka ci sarakunan nan da yaƙi, sa'an nan ya ba da ƙasarsu ga Ra'ubainawa, da Gadawa, da rabin kabilar Manassa.

Karanta cikakken babi Josh 12

gani Josh 12:6 a cikin mahallin