Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Josh 12:2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sihon, Sarkin Amoriyawa wanda yake zaune a Heshbon, wanda yake mulki tun daga Arower wadda take iyakar kwarin Arnon, daga tsakiyar kwarin har zuwa Kogin Yabbok a iyakar Ammonawa,

Karanta cikakken babi Josh 12

gani Josh 12:2 a cikin mahallin