Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Josh 12:16-24 Littafi Mai Tsarki (HAU)

16. da Sarkin Makkeda, da Sarkin Betel,

17. da Sarkin Taffuwa, da Sarkin Hefer,

18. da Sarkin Afek, da Sarkin Lasharon,

19. da Sarkin Madon, da Sarkin Hazor,

20. da Sarkin Shimron-meron, da Sarkin Akshaf,

21. da Sarkin Ta'anak, da Sarkin Magiddo,

22. da Sarkin Kedesh, da Sarkin Yakneyam a Karmel,

23. da Sarkin Dor a bakin teku, da Sarkin Goyim na Gilgal,

24. da Sarkin Tirza. Sarakuna talatin da ɗaya ke nan.

Karanta cikakken babi Josh 12