Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Josh 12:13-19 Littafi Mai Tsarki (HAU)

13. da Sarkin Debir, da Sarkin Geder,

14. da Sarkin Horma, da Sarkin Arad,

15. da Sarkin Libna, da Sarkin Adullam,

16. da Sarkin Makkeda, da Sarkin Betel,

17. da Sarkin Taffuwa, da Sarkin Hefer,

18. da Sarkin Afek, da Sarkin Lasharon,

19. da Sarkin Madon, da Sarkin Hazor,

Karanta cikakken babi Josh 12