Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ish 9:18 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Muguntar jama'a tana ci kamar wutar da take cinye ƙayayuwa da sarƙaƙƙiya. Tana ci kamar wutar dawa wadda hayaƙinta take murtukewa har sama.

Karanta cikakken babi Ish 9

gani Ish 9:18 a cikin mahallin