Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ish 9:17 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Don haka Ubangiji ba zai bar ko ɗaya daga cikin samarin ya tsira ba, ba zai nuna jinƙai ga gwauraye ba, wato matan da mazansu suka mutu, ko ga marayu, gama dukan mutane maƙiyan Allah ne, mugaye, duk abin da suke faɗa mugunta ce. Duk da haka fushin Ubangiji ba zai huce ba, amma har yanzu dantsensa yana a miƙe don ya yi hukunci.

Karanta cikakken babi Ish 9

gani Ish 9:17 a cikin mahallin