Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ish 63:7 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Zan faɗi ƙaunar Ubangiji marar ƙarewa,Zan yabe shi saboda dukan abin da ya yi mana.Ya sa wa jama'ar Isra'ila albarka mai yawa,Saboda jinƙansa da ƙaunarsa marar matuƙa.

Karanta cikakken babi Ish 63

gani Ish 63:7 a cikin mahallin