Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ish 63:15 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ya Ubangiji, ka dube mu daga Sama, wurin da kake cike da tsarki da ɗaukaka. Ina kulawan nan da kake yi mana? Ina ikon nan naka? Ina ƙaunan nan taka da juyayin nan naka? Kada ka watsar da mu.

Karanta cikakken babi Ish 63

gani Ish 63:15 a cikin mahallin