Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ish 63:14 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Kamar yadda ake bi da shanu cikin kwari mai dausayi, haka Ubangiji ya ba mutanensa hutawa. Haka kuma Ubangiji ya bi da mutanensa, ya kuwa kawo ɗaukaka ga sunansa.

Karanta cikakken babi Ish 63

gani Ish 63:14 a cikin mahallin