Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ish 60:17 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Zan kawo miki zinariya maimakon tagulla,Azurfa maimakon baƙin ƙarfe,Tagulla kuma maimakon itace.Za ki sami baƙin ƙarfe maimakon dutse.Masu mulkinki ba za ƙara zaluntarki ba,Zan sa su yi mulki da gaskiya da salama.

Karanta cikakken babi Ish 60

gani Ish 60:17 a cikin mahallin