Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ish 6:11 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Na yi tambaya na ce, “Har yaushe zai ta zama haka, ya Ubangiji?”Sai ya amsa, ya ce, “Har birane suka zama kufai ba kowa ciki. Har gidaje suka zama kangwaye. Har ƙasar kanta ta zama ba kowa, marar amfani.

Karanta cikakken babi Ish 6

gani Ish 6:11 a cikin mahallin