Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ish 6:10 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'an nan ya ce mini, “Ka sa hankalin mutanen nan ya dushe, kunnuwansu su kurunce, idanunsu su makance, har da ba za su iya gani, ko ji, ko fahimta ba. In da za su yi haka mai yiwuwa ne su sāke juyowa gare ni in warkar da su.”

Karanta cikakken babi Ish 6

gani Ish 6:10 a cikin mahallin