Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ish 56:2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Mai albarka ne mutumin da yake aikata wannan, da ɗan adam da yake riƙe da shi kam, wanda yake kiyaye ranar Asabar, bai kuwa ƙazantar da ita ba, wanda kuma ya tsame hannunsa daga aikata kowace irin mugunta.”

Karanta cikakken babi Ish 56

gani Ish 56:2 a cikin mahallin