Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ish 53:6 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Dukanmu muna kama da tumakin da suka ɓata,Ko wannenmu ya kama hanyarsa.Sai Ubangiji ya sa hukunci ya auko a kansa,Hukuncin da ya wajaba a kanmu.

Karanta cikakken babi Ish 53

gani Ish 53:6 a cikin mahallin