Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ish 53:5 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma aka yi masa rauni saboda zunubanmu,Aka daddoke shi saboda muguntar da muka aikata.Hukuncin da ya sha ya 'yantar da mu,Dūkan da aka yi ta yi masa, ya sa muka warke.

Karanta cikakken babi Ish 53

gani Ish 53:5 a cikin mahallin