Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ish 51:6 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ku duba sammai, ku duba duniya!Sammai za su shuɗe kamar hayaƙi,Duniya kuwa za ta yage kamar tsohuwar tufa,Dukan mutanenta kuma za su mutu.Amma ceton da zan kawo zai dawwama har abada,Nasarata, ita ce za ta zama ta har abada.

Karanta cikakken babi Ish 51

gani Ish 51:6 a cikin mahallin