Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ish 51:5 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Zan zo da sauri in cece su,Lokacina na nasara ya yi kusa.Ni kaina zan yi mulki a kan al'ummai.Manisantan ƙasashe za su jira ni in zo,Za su jira da sa zuciya, ni in cece su.

Karanta cikakken babi Ish 51

gani Ish 51:5 a cikin mahallin