Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ish 50:2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Don me mutanena ba su amsa baSa'ad da na je wurinsu domin in cece su?Don me ba su amsa ba sa'ad da na yi kiransu?Ba ni da isasshen ƙarfin da zan fanshe su ne?Ina da iko in sa teku ya ƙafe ta wurin umarnina,Ina kuma da iko in sa rafuffukan ruwa su zama hamada,Kifayen da suke ciki su mutu saboda rashin ruwa.

Karanta cikakken babi Ish 50

gani Ish 50:2 a cikin mahallin