Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ish 50:1 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ubangiji ya ce,“Kuna tsammani na kori mutanenaKamar yadda mutum yakan saki mata tasa?To, in haka ne ina takardar kisan auren?Kuna tsammani na sayar da ku cikin bautaKamar mutumin da ya sayar da 'ya'yansa?A'a, kun tafi bauta ne saboda da zunubanku,Aka tafi da ku saboda da laifofinku.

Karanta cikakken babi Ish 50

gani Ish 50:1 a cikin mahallin