Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ish 5:7 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Isra'ila ita ce gonar inabin Ubangiji Mai Runduna,Jama'ar Yahuza su ne itatuwan inabin da aka daddasa.Ya sa zuciya za su yi abin da yake mai kyau,Amma a maimakon haka sai suka zama masu kisankai!Ya zaci za su aikata abin da yake daidai,Amma waɗanda suka fāɗa hannunsu kururuwa suke, suna neman adalci!

Karanta cikakken babi Ish 5

gani Ish 5:7 a cikin mahallin