Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ish 5:6 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Zan bar ciyayi su rufe ta. Ba zan yi wa kurangar inabin aski ba, ko in yi mata noma, amma zan bar sarƙaƙƙiya da ƙayayuwa su rufe ta. Har ma zan sa gizagizai su hana ta ruwan sama.”

Karanta cikakken babi Ish 5

gani Ish 5:6 a cikin mahallin