Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ish 49:9 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Zan ce wa 'yan kurkuku, ‘Ku tafi na sake ku!’Waɗanda suke cikin duhu kuwa, in ce musu,‘Ku fito zuwa wurin haske!’Za su zama kamar tumakin da suke kiwo a tuddai,

Karanta cikakken babi Ish 49

gani Ish 49:9 a cikin mahallin