Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ish 49:8 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ubangiji ya ce wa jama'arsa,“Idan lokacin da zan cece ku ya yi, zan nuna muku alheri.Zan ji kukanku in taimake ku.Zan tsare ku in kiyaye ku,Zan kuwa yi wa dukan mutane alkawari ta wurinku.Zan bar ku ku sāke zama a ƙasarku wadda take kufai a yanzu.

Karanta cikakken babi Ish 49

gani Ish 49:8 a cikin mahallin