Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ish 49:5 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ubangiji ya zaɓe ni tun kafin a haife ni.Ya maishe ni bawansa domin in komo da mutanensa,In komo da jama'ar Isra'ilan da aka warwatsar.Ubangiji ya ba ni daraja,Shi ne tushen ƙarfina.

Karanta cikakken babi Ish 49

gani Ish 49:5 a cikin mahallin