Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ish 49:4 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Na ce, “Na yi aiki, amma a banza ne.Na mori ƙarfina, amma ban ƙulla kome ba.”Duk da haka na dogara ga Ubangiji, ya daidaita al'amura,Shi zai sāka mini abin da na yi.

Karanta cikakken babi Ish 49

gani Ish 49:4 a cikin mahallin