Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ish 48:5 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Tuntuni na yi faɗi a kan makomarku,Na hurta abubuwa tun kafin su faru,Domin kada ku ɗauka cewa gumakanku ne suka yi su,Siffofinku ne kuma suka sa abin ya zama haka.

Karanta cikakken babi Ish 48

gani Ish 48:5 a cikin mahallin