Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ish 44:24 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Ni ne Ubangiji, Mahaliccinku, Mai Fansarku.Ni ne Ubangiji, Mahaliccin dukkan abu.Ni kaɗai na shimfiɗa sammai,Ba wanda ya taimake ni sa'ad da na yi duniya.

Karanta cikakken babi Ish 44

gani Ish 44:24 a cikin mahallin