Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ish 44:23 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ku yi sowa ta farin ciki ya ku sammai!Ku yi sowa ku zurfafan wurare na duniya!Ku yi sowa ta murna, ku duwatsu, da kowane itace na jeji!Ubangiji ya fanshi mutanensa, Isra'ila,Saboda haka ya nuna girmansa.

Karanta cikakken babi Ish 44

gani Ish 44:23 a cikin mahallin