Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ish 44:21 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ubangiji ya ce,“Ka tuna da waɗannan abu, ya Isra'ila,Ka tuna kai bawana ne.Na halicce ka domin ka zama bawana,Ba zan taɓa mantawa da kai ba.

Karanta cikakken babi Ish 44

gani Ish 44:21 a cikin mahallin