Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ish 44:20 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ya zama daidai kamar mutum ya ci toka. Manufarsa ta wauta ta ɓatar da shi, har ba yadda za a iya taimakonsa. Ba zai iya ganewa ba, gunkin da ya riƙe a hannunsa ba allah ba ne ko kaɗan.

Karanta cikakken babi Ish 44

gani Ish 44:20 a cikin mahallin