Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ish 41:2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Wane ne wannan da ya kawo mai yin nasara daga gabas,Ya kuma sa ya ci nasara a dukan inda ya tafi?Wa ya ba shi nasara a kan sarakuna da al'ummai?Takobinsa ya sassare su sun zama kamar ƙura!Kibansa sun warwatsar da su kamar ƙaiƙayi a gaban iska!

Karanta cikakken babi Ish 41

gani Ish 41:2 a cikin mahallin