Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ish 41:1 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Allah ya ce,“Ku yi shiru ku kasa kunne gare ni, ku manisantan ƙasashe!Ku yi shiri ku gabatar da ƙararku a ɗakin shari'a.Za ku sami zarafi ku yi magana.Bari mu taru mu ga wanda yake da gaskiya.

Karanta cikakken babi Ish 41

gani Ish 41:1 a cikin mahallin