Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ish 4:5 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'an nan a kan Dutsen Sihiyona, da a kan dukan waɗanda suka tattaru a can, Ubangiji zai aika da girgije da rana, hayaƙi da hasken harshen wuta kuma da dare. Darajar Ubangiji za ta rufe, ta kuma kiyaye birnin duka.

Karanta cikakken babi Ish 4

gani Ish 4:5 a cikin mahallin