Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ish 4:6 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ɗaukakarsa za ta inuwantar da birnin daga zafin rana, ta sa ya zama lafiyayyen wurin da aka kāre daga ruwan sama da hadiri.

Karanta cikakken babi Ish 4

gani Ish 4:6 a cikin mahallin