Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ish 37:9 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai Assuriyawa suka ji, cewa mayaƙan Masarawa, waɗanda sarki Tirhaka na Habasha take yi wa jagora, suna zuwa su far musu da yaƙi. Sa'ad da sarkin ya ji haka sai ya aika wa sarki Hezekiya da wasiƙa,

Karanta cikakken babi Ish 37

gani Ish 37:9 a cikin mahallin